Thursday, 17 May 2018

Amina Amal ta taya masoyanta barka da Azumi

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, ta taya masoyanta barka da Azumin watan Ramadana, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment