Sunday, 20 May 2018

An daura auren Yarima Harry da Meghan Markle

An daura auren ne a Windsor inda ma'auratan suka yi wa juna alkawali tare da sanya wa juna zobe.


An gudanar da auren ne a gaban Sarauniyar Ingila da kuma baki 600 da aka gayyata.

Daruruwan mutane ne suka halarci bikin daurin auren, yayin da miliyoya suka kalli bikin kai tsaye a Talabijin.

Yanzu Yarima Harry da amaryarsa Meghan za a kira su da sarautar Duke da Duchess na Sussex.
bbchausa.

No comments:

Post a Comment