Sunday, 20 May 2018

An Kori 'Yan NaijaBet A Jihar Borno

Gwamnan jihar Borno Kashim Shettima ya bada umurnin korar 'yan shirya cacar NaijaBet a fadin jihar.


Gwamna Shettima ya bayyana hakan ne a yayin da yake jawabi a taron karawa juna sani da hukumar gidan radio na jihar wato BRTV ta shirya a karo na 14 a yau.

Al'ummar jihar ma sun goyi bayan wannan mataki da gwamna Shettima ya dauka.  

rariya

No comments:

Post a Comment