Tuesday, 15 May 2018

Ayyukan gyaran filayen jirgin sama biyar da shugaba Buhari ya gada ya kuma ci gaba dasu a asirce

A lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kama mulkin kasarnan daya daga cikin ayyukan da ya iske an farasu ba da dadewa ba sune gyaran filayen jirgin saman kasarnan dake jihohin, Kano, Rivers, Enugu, Legas da babban birnin tarayya, Abuja, shugaba Buhari yasa a duba yanda ake gudanar da wadannan ayyuka sannan kuma aka cigaba da aikin.


Kamar yanda me baiwa shugaban kasar shawara tafannin sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ya bayyana.

Bashir yaci gaba da cewa ana sa ran kammala wadannan ayyukan nan da karshen shekarar da muke ciki.No comments:

Post a Comment