Thursday, 17 May 2018

Cristiano Ronaldo ya taya Musulmai murnar fara Azumi

Tauraron dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ya taya musilman Duniya murnar fara azumin watan Ramadana ta dandalinshi na sada zumunta da muhawara, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment