Wednesday, 16 May 2018

Dan majalisa ya rabawa matasa kayan sana'ar sayar da lemu da gyaran takalmi

Wani dan majalisa a jihar Borno ya rabawa matasa kayan sana'o'in gyaran takalmi dana sayar da lemu a matsayin tallafi ga masu irin wadannan sana'a. Wannan lamari dai ya dauki hankulan mutane inda wasu suka yaba, wasu kuwa gani suke ci bayane hakan.
No comments:

Post a Comment