Tuesday, 22 May 2018

Gwamnan Bayelsa, Seriake Dickson ya kai ziyara jihar Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan tare gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson a lokacin gudanar da taron majalisar koli ta jihar, gwamnan ya gabatar da bakon nashi ga membobin majalisar a lokacin taron.Sannan Gwamna Dickson ya cewa gwamna El-Rufai yazo su hada hannu domin a canja fasalin kasarnan dan cigaban Najeriya da hadin kai.No comments:

Post a Comment