Saturday, 19 May 2018

Gwamnan Kano a gurin taron jam'iyyar APC

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje kenan a wadannan hotuna lokacin da ya halarci taron jam'iyyar APC da aka gudanar a jihar, hotunan sun nunashi yana dagawa mutane hannu.
No comments:

Post a Comment