Tuesday, 22 May 2018

Hadiza Bala Usman ta kaiwa Dr. Maikanti Baru ziyara

Shugabar hukumar kula da gabar ruwan Najeriya, NPA, Hadiza Bala Usman ta kaiwa shugaban rukunin kamfanin mai na Kasa,NNPC, Dr. Maikanti Baru ziyara a ofishinshi, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment