Saturday, 19 May 2018

Kalli bidiyon yanda aka kirga damman kudaden da Ahmad Musa ya rabawa mabukata

Albarkacin shigowar watan Azumin Ramadana, Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa  kungiyar CSKA Moscow ta kasar Rasha wasa, Ahmad Musa ya tallafawa mabukata da buhunan shinkafa da kudade.


Wannan bidiyon ya nuna yanda aka kirga damman kudaden da Ahmad musan ya raba da kuma yanda aka shirya yasu a Ambulan.

Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma saka da Alheri.

No comments:

Post a Comment