Thursday, 17 May 2018

Kalli General BMB tare da 'yan biyunshi

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan tare da 'yan biyunshi a wadannan hotunan nasu da suka haskaka, muna musu fatana Alheri da kuma Allah ya rayasu rayuwa me Albarka.No comments:

Post a Comment