Tuesday, 22 May 2018

Kalli hoton Sanata Dino Melaye a asibiti

Sanata Dino Melaye ya saka wannan hoton nashi wanda yake kwance a gadon Asibiti, ya bayyana cewa anyi yunkurin hanashi fadin gaskiya amma cikin ikon Allah da taimakon 'yan Najeriya gashi ya sake dawowa dan cigaba da fafutuka.


Kotu dai ta bayar da belin Dino saboda rashin lafiyar da yake fama da ita.

No comments:

Post a Comment