Monday, 21 May 2018

Kalli hotunan marigayi sheikh jafar Mahmud Adam

Marigayi Sheikh Jafar Mahamud Adam kenan a wadannan hotunan nashi lokacin yana matashi, muna fatan Allah ya kai rahama kabarinshi ya gafartamai kurakurenshi.
No comments:

Post a Comment