Thursday, 17 May 2018

Kalli hotunan shugaba Buhari a gurin tafsirin da aka gabatar a masallacin dake fadarshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a masallacin dake fadar shi dake babban birnin tarayya Abuja, inda ya halarci tafsirin da aka gabatar a rana ta daya ga watan Ramadana, muna fatan Allah ya kara mishi lafiya ya kuma amsa Ibada da ta dukkan musulmi baki daya.No comments:

Post a Comment