Friday, 18 May 2018

Kalli hotunan yanda Ahmad Musa ya rabawa mabukata kudi da buhunan shinkafa

A jiyane tauraron dan kwallon kafar Najeriya dake bugawa kungiyar CSKA Moscow ta kasar Rasha, Ahmad Musa ya rabawa jama'a kudi da buhunan shinkafa a matsayin tallafi saboda shigowar watan Ramadana, wadannan hotunan yanda abin wakana ne.Wasu daga cikin jaruman fina-finan Hausa, da suka hada da Mansura Isah da Umar Gombe da sauransu na daga cikin wadanda suka yi aiki tare da Ahmad Musa wajan rabon kayan Alherin.

Muna fatan Allah ya saka musu gaba daya.

No comments:

Post a Comment