Monday, 21 May 2018

Kalli Karim Benzema na shan ruwa

Tauraron dan kwallon kafa dake bugawa kungiyar Real Madrid, Karim Benzema kenan a lokacin da yake shan ruwa jiya bayan ya kai Azumi, ya taya masoyanshi barka da shan ruwa a dandalinshi na sada zumunta da muhawara.


Munamai fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma kara daukaka.

No comments:

Post a Comment