Wednesday, 16 May 2018

Kalli sarkin Kano na duban wata

Me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II kenan a lokacin da yake duban jinjirin watan Ramadana a yammacin yau, muna fatan Allah ya saka mishi da Alheri da irin wannan jagoranci.
No comments:

Post a Comment