Saturday, 19 May 2018

Kalli wani kayataccen hoton shugaba Buhari

Wannan wani kayataccen hoton shugaban kasa, Muhammadu Buharine da tauraron me daukar hotonshi, Bayo Omoboriowo ya dauka, muna mishi fatan Allah ya kara lafiya.

No comments:

Post a Comment