Thursday, 17 May 2018

Kalli wasu kayatattun hotuna daga gurin shirya fim din Mujadala

Wasu kayatattun hotuna kenan daga gurin daukar sabon shirin fim din Mujadala da akeyi, Umar M. Shareef, Ali Nuhu, Maryam Yahaya, Abdul M. Shareef, Baballe Hayatu, Ramadan Booth, da masu shiryawa Abba Maishadda da Alhaji Shehe da sauransu sun haskaka a wadannan hotunan.Muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment