Thursday, 17 May 2018

Kalli wasu kayatattun hotunan Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka a lasar Cyprus da suka kayatar, tasha kyau, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment