Wednesday, 16 May 2018

Kalli yanda gadar Kofar Ruwa dake Kano wadda shugaba Buhari ya kaddamar ta rufta

Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa wannan gadar kofar Ruwa ce wadda gwamnatin jihar ta gina kuma shugaba Buhari ya bude a ziyarar da ya kai watanni  biyar da suka gabata. Za'a iya gani a wadannan hotunan yanda wani sashe na gadar ya rufta.Muna fatan Allah ya tsare ya kuma sa gwamnatin jihar ta dauki matakan da suka kamata a kan lokaci.


No comments:

Post a Comment