Tuesday, 15 May 2018

Kalli yanda mutane suka hau bishiya dan ganin shugaba Buhari a Jigawa

A ziyarar da ya kai jihar Jigawa, Shugaba Buhari ya samu tarba me kyau daga mutanen jihar, inda daruruwa suka fito dan nuna mishi goyon baya, a wadannan hotunan wasu mutanenne suka hau kan bishiya dan son yin arba da shugaban.

No comments:

Post a Comment