Friday, 18 May 2018

Kalli yanda Sanata Alu Wamakko ya ciyar da masu Azumi

Sanata Alu Magatakarda Wamakko daga jihar Sakkwato kenan a wadannan hotunan inda aka nuna yanda ya ciyar da mutane lokacin shan ruwa a gidanshi, muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma saka mishi da Alheri.No comments:

Post a Comment