Saturday, 19 May 2018

Kanun labaran mujallar fim ta wannan watan

1. Hauwa Maina (1970-2018): Rayuwar ta da gwagwarmayar ta a Kannywood. * Na yafe mata, inji babar ta.
* Maganar mu ta ƙarshe - 'Yar ta.

2. Yadda na ji da aka ce na mutu - Sani Moɗa.

3. Zan iya maida Fati KK, inji tsohon mijin ta.

4. Zargin Shi'a: 'Yan sanda sun tsare 'yan fim 28.
5. Rahama Hassan ta zama Maman Islam.

6. Rahama Surace ta yi aure na biyu.

7. Aina'u Ade ta auri wani mazaunin Legas.

8. Ado Gidan Dabino ya aurar da babbar 'yar sa.

9. Yakubu Lere da Aina'u Ade sun rasa iyaye.

DA SAURAN LABARAI MASU KAYATARWA.

No comments:

Post a Comment