Friday, 18 May 2018

Ku fara caje dan sanda kamin yayi bincike a gida ko motar ku>>hukamar 'yansanda ta kasa

Hukumar 'yan sanda ta kasa ta bayyana a shafinta na sada zumunta da muhawara cewa duk dan sandan da yazo zai caje gidanka ko kuma motarka to ka'idar aikin shine sai ya fara gabatar da kanshi ka cajeshi tukuna.


Sanarwar ta kara da cewa kana iya bukatar hakan daga gurin jami'in dan sandan cikin ruwan sanyi ba da tashin hankali ba.

Saidai wasu na ganin hakan abune da ba lallai ya yiwu a zahiri ba.

No comments:

Post a Comment