Sunday, 20 May 2018

Mahaifiyar Mudassir Haladu, Barkeke ta rasu

Tauraron fina-finan Hausa, Mudassir Haladu, Barkeke yayi rashin mahaifiyarsa, Haladu ya bayyana hakan a dandalinshi na sada zumunta inda ya roki jama'a da su sakata cikin addu'o'insu.


Muna fatan Allah ya jikanta ya kuma baiwa 'yan uwa da abokan arziki juriyar rashin da akayi.

No comments:

Post a Comment