Thursday, 17 May 2018

Nazir Ahmad Sarkin waka a kasar Saudiyya

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Waka kenan a wannan hoton nashi da ya dauka a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umrah, ya taya masoyanshi murnar shiga watan Ramadana.


Muna mishi fatan Alheri da fatan Allah ya karba Ibada ya kuma dawo dashi gida Lafiya.

No comments:

Post a Comment