Wednesday, 16 May 2018

Nazir Ahmad, Sarkin waka yaje aikin Umrah

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin waka kenan tare da wani abokinshi da suka je aikin Umrah kasa me tsarki, muna fatan Allah ya amsa ibada ya kuma dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment