Tuesday, 15 May 2018

Sheikh Isa Alolo na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Sheikh Isah Alolo na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment