Friday, 18 May 2018

Shugaba Buhari a gurin tafsirin da aka gabatar a Villa yau

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a gurin tafsirin da aka gabatar na yau, 2 ga watan Ramadan a masallacin dake fadarshi a Abuja, muna fatan Allah ya amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment