Tuesday, 22 May 2018

Shugaba Buhari a gurin tafsirin da aka gudanar yau a Villa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a gurin tafsirin da aka gudanar yau, 6 ga watan Ramadana masallacin dake fadarshi a Abuja, muna fatan Allah ya kara lafiya ya kuma amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment