Tuesday, 15 May 2018

Shugaba Buhari ya bude sabon ofishin EFCC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari bayan komawa, Abuja ya kaddamar da sabon ofishin hukumar hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, manyan baki a gurin bude wannan katafaren gini sun hada da tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu, Thabo Mbeki da sakatariyar kungiyar kasashe rainon kasar Ingila, Patricia Scotland da kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara.Sauran sun hada da sakataren gwamnati, Boss Musatafa dadai sairansu.


No comments:

Post a Comment