Thursday, 17 May 2018

Shugaba Buhari ya gana da Buratai

A yaune shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugaban sojojin kasarnan, Tukur Buratai a fadarshi dake Abuja. Babu dai cikakken bayanin abinda suka tattauna akai.No comments:

Post a Comment