Tuesday, 22 May 2018

Shugaba Buhari ya gana da gwamna Abdul'aziz Yari na Zamfara

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Zamfara, Abdul'aziz Yari yau a fadarshi dake Abuja, Muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment