Wednesday, 16 May 2018

Shugaba Buhari ya gana da Kayode Fayemi da Gwamna Tanko Al-Makura

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da dan takarar gwamnan jihar Ekiti karkashin jam'iyyar APC, Kayode Fayemi wanda ya samu rakiyar gwamnan jihar Nasarawa, Tanko Almakura, yau a fadarshi dake Abuja.
No comments:

Post a Comment