Tuesday, 22 May 2018

Shugaba Buhari ya gana da kungiyar magoya bayanshi

Shugaba Muhammad Buhari ne a lokacin da ya karbi bakuncin 'ya'yan kungiyar magoya bayansa na " Buhari Support Organisation (BSO) a fadarsa wanda ya hada da Shugaban Hukumar Kwastan, Hamid Ali da Shugaban Hukumar Ilimin Firamare Na Bai Daya, Dakta Muhammad Abubakar.
No comments:

Post a Comment