Friday, 18 May 2018

Shugaba Buhari ya gana da Madu Shareef

A jiyane shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da tsohon gwamnan jihar Borno kuma tsohon shugaban jam'iyyar PDP, Ali Modu Shareef a fadarshi dake Abuja, wannan dai shine karo na farko da shugaba Buharin ke ganawa da Shareef din tun bayan da ya koma jam'iyyar APC.


Bayan ganawar tasu Shareef be yiwa manema labarai bayanin abinda suka tattauna da shugaban kasar ba, ya gaisa da wasu gwamnoni da suke gurinne sannan ya kama gabanshi.

No comments:

Post a Comment