Thursday, 17 May 2018

Shugaba Buhari ya gana da 'yan jam'iyyar APC daga yankin kudu maso yamma

A daren jiyane shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shuwagabannin jam'iyyar APC daga yankin kudu maso yammacin kasarnan, ciki hadda dan takarar gwamnan jihar Ekiti karkashin jam'iyyar APC, Kayode Fayemi.

No comments:

Post a Comment