Tuesday, 15 May 2018

Shugaba Buhari ya kaddamar da shirin tallafawa gajiyayyu akan kudi sama da naira miliyan dari da saba'in a jihar Jigawa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar karshe ta ziyarar da ya kai jihar Jigawa ya kaddamar da shirin tallafawa mutane masu karamin karfi a kan kudi sama da naira miliyan dari da saba'in.


Jama'a da damane suka taru dan yiwa shugaba Buhari maraba.

Bayan kaddamar da wannan shiri, shugaba Buhari ya koma Abuja.

No comments:

Post a Comment