Monday, 14 May 2018

Shugaba Buhari ya kai ziyara jihar Jigawa

Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubabakar tare da gwamnan Jihar, Kano, Abdullahi Umar Ganduje na daga jama'ar da suka tarbi shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ziyarar kwanaki biyu da ya fara yi yau a jihar ta Jigawa.Muna fatan allah yasa ayi a gama lafiya.


No comments:

Post a Comment