Tuesday, 22 May 2018

Shugaba Buhari yayi shan ruwa tare da mayan hafsoshin tsaro da ministoci

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a lokacin da yake shan ruwa tare da shuwagabannin hukumomin tsaro na kasarnan da kuma wasu ministoci a fadarshi dake Abuja.Cikin wadanda suka halarci shan ruwan akawai shugaban sojoji, Tukur Buratai da shugaban 'yansanda,Ibrahim Idris da ministan harkokin cikin gida, Abdulrahman Dambazau da Ministan wuta, gidaje da ayyuka, Babatunde Raji Fashola dadai sauransu.

Muna musu fatan Allah ya amsa Ibada.


No comments:

Post a Comment