Thursday, 17 May 2018

Taurarin kwallon kafa 31 musulmai da zamu yi azumin watan Ramadana tare dasu

A lokacin da Duniya ta fara azumin wata me Albarka, watan Ramadana, akwai taurarin kwallon kafa dake bugawa kungiyoyi daban-daban da dama wanda musulmai ne suma za'a yi wannan azumi tare da su. Ga sunaye da kasashen da wadannan taurarin kwallon kafa su 31 suka fito.


Na farko shine Muhammad Salah, dan kasar Misra/Egypt, me bugawa kungiyar Liverpool wasa.
Kareem Benzema, dan kasar Faransa me bugawa kungiyar Real Madrid wasa.
Paul Labile Pogba, dan kasar Faransa me bugawa kungiyar Manchester United wasa.
Sadio Mane, dan kasar Senegal me bugawa kungiyar Liverpool wasa.
Mesut Ozil, dan kasar Jamus, me bugawa kungiyar Arsenal wasa.
Ngolo Kante, dan kasar faransa, me bugawa kungiyar Chelsea wasa.
Kurt Zouma, dan kasar Faransa me bugawa kungiyar Stock City wasa.
Granit Xhaka, dan kasar Switzerland me bugawa kungiyar Arsenal wasa.
Sami Khedira dan kasar Jamus me bugawa kungiyar Juventus wasa.
Shkodran Mustafi, dan kasar Jamus me bugawa kungiyar Arsenal wasa.
Stephan Elshaarawy dan kasar Italiya me bugawa kungiyar A. S Roma wasa.
Frank Ribery, dan kasar Faransa me bugawa kungiyar Bayern Munich wasa.
Edin Dzeko, dan kasar Bosnia me bugawa kungiyar A. S Roma wasa.
Nuri Sahin, dan kasar Jamus me bugawa kungiyar Borussia Dortmund wasa
Riyad Mahrez, dan kasar Faransa me buhawa kungiyar Leicester City wasa.
Serge Aurier, dan kasar Faransa me bugawa kungiyar, Tottenham Hotspur wasa.
Moussa Sissoko, dan kasar Faransa me bugawa kungiyar Tottenham Hotspur wasa.
Sheyi Emmanuel Adebayo, dan kasar Togo me bugawa kungiyar Basaksehir ta kasar Turkiyya wasa
Xherdan Shagiri, dan kasar Albania me bugawa kungiyar Stock City wasa.
Hatem Ben Arfa, dan kasar Faransa me bugawa kungiyar PSG wasa.
Bacary Sagna, dan kasar Faransa me bugawa kungiyar Benevento Calcio wasa.
Emre Can, dan kasar Jamus me bugawa kungiyar Liverpool wasa.
Ibrahim Alfelly dan kasar Netherlands me bugawa kungiyar Stock City wasa.
Eden Hazard, dan kasar Belgium me bugawa kungiyar Chelsea wasa.
Marouane Fellani, dan kasar Belgium me bugawa kungiyar Manchester United wasa.
Mamadou Sakho dan kasar Faransa me bugawa kungiyar Crystal Palace wasa.
Sead Kolasinac, dan kasar Jamus me bugawa kungiyar Arsenal wasa.
Iilky Gundogan, dan kasar Jamus me bugawa kungiyar Manchester City wasa.
Moussa Dembele, dan kasar Belgium me bugawa kungiyar Totten Ham Hotspur wasa.
Ahmad Musa dan Najeriya daga Kano, me bugawa kungiyar CSKA Moscow wasa.
Shehu Abdullahi dan Najeriya daga jihar Sakkwato me bugawa kungiyar Bursaspor wasa.

Muna musu fatan Alheri baki dayya da kuma fatan Allah ya kara daukaka, ya kuma amsa ibadunmu baki daya.

No comments:

Post a Comment