Sunday, 20 May 2018

'Yan Najeriya sun fi wasu 'yan kasashen Afirka tsawon rai'

'Yan Najeriya sun fi 'yan Afirka ta Kudu tsawon rayuwa kamar yadda wasu sabbin alkalluman da aka fitar a shekarar 2016 suka nuna. Alkalluman sun nuna cewa tsawon rayuwar 'yan Najeriya masu shekara 18 ya dara na takwarorinsu na Afirka ta Kudu da shekara 8.


Wannan kadan ne daga cikin abubuwan da BBC ta gano ta kalkuletar da ke hasashen shekarun da mutum zai yi a duniya, bisa alkalluman daga wani binciken cibiyar nazari ta IHME.

Najeriya da Afirka ta Kudu su ne kasashen da suke kan gaba a fagen tattalin arziki a nahiyar Afirka.
bbchausa.

No comments:

Post a Comment