Tuesday, 15 May 2018

Ziyarar Buhari a Jigawa: Kalli kyautar da sarkin Hadeja yawa shugaba Buhari

A ziyarar kwanaki biyu da yake a jihar Jigawa, Shugaba Buhari ya je garin Hadeja inda ya kaddamar da aikin noman rani da gwamnatin tarayya zatayi dan saukakawa manoman jihar ayyukansu, haka kuma shugaban ya kaiwa sarkin Hadeja, Adamu Abubakar Maje ziyara inda sarkin ya mishi sha tara ta arziki.Sarkin yawa shugaba Buhari kyautar Doki da kifi, yaji da sauransu.
1 comment:

  1. Madallah babban sarki shugaban majalissar sarakunan Jihar Jigawa!!!

    ReplyDelete