Sunday, 10 June 2018

Abin Dariya: Kalli yanda Bush Kiddo ya kwaikwayi bidiyon da Adam A Zango ya nuna damman kudi

Ina bidiyonnan da muka gani jiya na Adam A. Zango, wanda ya rika nuna damman kudi?, to gashi tauraron me wasan barkwancinnan da akewa lakabi da Bush kiddo ya kwaikwayeshi, amma fa shi da dalar Amurka yayi.

Amma idan kaga yanda abin ya kasance, zakaci dariya, ba kadan ba.

Ga Bidiyon:

No comments:

Post a Comment