Sunday, 10 June 2018

A'isha Buhari ta shiryawa matan wakilan kasashen waje buda baki

A yammacin jiyane uwargidan shugaban kasa, Hajiya A'isha buhari ta shiryawa matan wakilan kasashen waje dake aiki a Najeriya liyafar shan ruwa wadda akayi a fadar shugaban kasa dake Abuja.


Matar mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinsbajo na daya daga cikin wanda suka halarci gurin.

Muna fatan Allah ya amsa Ibada.
No comments:

Post a Comment