Monday, 11 June 2018

Akwai masu yabon Buhari saboda basa so ya bincike su>>Sanata Shehu Sani

Daya daga cikin abubuwan da aka san gwamnatin shugaba Buhari da shi shine yaki da cin hanci da rashawa da yake yi, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa, a cikin masu sukar gwamnatin Buharin akwai masu yi saboda an musu hukunci bisa almundahanar kudi da sukayi.

Ya kara da cewa akwai kuma masu yabon shugaban kasar saboda basa so a bincikesu.

No comments:

Post a Comment