Friday, 22 June 2018

Ali Nuhu, Ahmad Musa da Shehu Abdullahi a kasar Rasha

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da taurarin kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa da Shehu Abdullahi a kasar Rasha inda, a yaune dai 'yan wasan Najeriya zasu buga wasa da kasar Iceland a ci gaba da gasar cin kofin Duniya.

No comments:

Post a Comment