Saturday, 30 June 2018

Ali Nuhu tare da Ahmed Musa da Shehu Abdullahi

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton tare da taurarin kwallon Najeriya, Ahmad Musa da Abdullahi Shehu a wannan hoton nasu da suka haskaka, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment