Sunday, 10 June 2018

Ali Nuhu ya zama jakadan kamfanin Habib Yogot

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wannan hoton inda ya nuna yanda ya fara wa kamfanin Habib Yogot Tallah, muna mai fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment